A kakar zaɓen 2023 ne dai malamin ya bayyana goyon bayansa ga tsarin Muslim-muslum Ticket na su Bola Ahmed Tinubu inda a halin yanzu kuma ya ƙara fitowa yana kare shugaban
Sheikh Sani Yahaya Jingir shine shugaban ƙungiyar Izala reshen jihar Filato daje da Hedikwata a birnin Jos