HOTUNA: “Dorathy Dominic ta karɓi Addinin Musulunci kuma ta canza suna zuwa Maryam”

ALLAHU AKBAR: Fitacciyar Matashiyar Nan Mai Amfani Da Kafar Sada Zumunta ‘Yar Jihar Adamawa Dorathy Dominic, Ta Karɓi Addinín Musuluncí Inda Ta Canza Suna Zuwa Maryam, Kamar Yadda Ta Bayyana A Shafinta

Matashiyar ta wallafa a shafinta na Facebook kamar haka:-

“Officially Maryam
Alhamdulillah🙏”

Views: 15

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *