Wasunsu na amfani da waɗannan kafafe wajen gudanar da harakokin kasuwanci yayin da wasu ke yin barkwanci kuma kamar yadda kuka sani ne wasu suna neman abokan rayuwa.
Ta yadda zaku ga wasu ƴan mata da samarin suna neman mazajen aure wasun su dagaske suke yayin da wasu kuma don ayi raha kawai suke yin rubuce-rubuce a shafukan nasu.

Views: 37
