Uwa Uwa-ce: ku kalli abinda wata uwa ta yi lokacin da ake yiwa yarta allurar Corona

Uwa Uwa Ce

Wato hausawa sun yi gaskiya da suka ce in ana dara fidda uwa ake, a wani kaulin kuma ake cewa uwa uwa nan hoton wata uwa ce waccenake yiwa jaririyarta allurar rigakafin cutar Corona Virus, wacce aka finsaninda aunan Covid19.

Sai dai wani abin da zai baka mamaki shine yadda mahaifiyar wannan jaririya ta rintse idanuwanta don ma kar taga yadda ake tsirawa jin jirar ta ta allurar rigakafin Coronar, kuma kai ka ce a jikinta ake tsira wannan allura.

Muna fatan Allah ya sanya wa mahaifanmu albarka ya kuma saka musu da mafificin alkairi, wa danda suka rigamu gidan gaskiya Allah ya gafarta musu ya kwanta makwancinsu wa danda kuma suke a raye Allah ya sa mu rabu dasu lafiya ameen.

Views: 24

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *