VIDEO: “Ku kalli yadda budurcin ƴa macce yake”

Mafi yawan maza basu sai yadda budurci yake ba ku latsa wannan Bidiyon don ganewa idonku

Masu ɗauke da baƙin tambari (Black Badge) a fesbuk ɗin su suna cikin haɗari.

Duk lokacin da wani abu mai cutarwa yake ‘zama gama gari a yanar gizo ana samun mutanen da suke faɗakar da mutane illar abin, amma wasu sai su yi kunne ƙashi, su yi, idan illar ta rutsa da su, su dawo suna cizon yatsa ko kuma tsotsan tsamiya.

Ina hankalin ku yake cikin kwakwalwar ku? saboda ‘BLACK BADGE’ ka sa ka ‘login credential’ ma’ana dukkan bayananka na sirri a kan wata browser manhaja (waye mai browser Manhajar ? mene ne hadafin su?), ka ɗora VPN, ka yi wancan da wannan kawai don ka ga abu na ‘trending’. Waɗanda suke kiyaye ‘Community Standard’ ma ya suka tsira, balle kai da kake cushe-cushe?

Kuma idan ka sa ‘BLACK BADGE’, masu ‘Normal Facebook’ ba sa ganinsa, sai dai su ga [?] a wajen ‘badge’, masu ‘Facebook’ Lite ne ke iya ganinsa. Idan ba zaka iya biyan ₦4,500 a wata ba, ka haƙura, ba dole.

Wani lokaci, Facebook ba sa tashi tono ka, sai bayan ka manta da yin abu, sai su bunƙuɗo wani abu da ka yi da jimawa, su ma hukunci da shi, saboda ya saɓa da ‘Comminuty Standard’ na yanzu

Views: 39

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *