Shiririta Da Rawar Kai Tasa Ni Bazan Iya Aure Ko Soyayya Da Saurayi Dan Ƙasa Da Shekaru 30 Ba – Fareederh Tofa ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Sannan ta bawa mata shawara cewar duk namijiń da yazó gurin ki ask him straight forward, My dear ki cire tsoro “Aurena kake sonyi” idan ya ce dake “eh” kice ya turo. Idan kuma ya faɗi akasin haka Malama ki sallame shi, kó da kuwa kina mishi són duniya domin ba masoyinki bane, Céwar Farida Tofa.
Ku leka shafin Dokin Karfe TV domin kallan cikakkiyar firar.
Views: 48
