Ƴan sanda sun cafke mutumin da ya cakawa ƙanensa Wuƙa don ya gaji Mashin ɗinsa

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Yadda wani ya daɓawa ƙaninsa wuƙa har lahira don ya gaji babur ɗin sa a Jihar Bauchi.

Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wani mutum mai suna Yakubu Adamu da ke ƙauyen Kumbi a Karamar Hukumar Kirfi da laifin daɓawa ƙaninsa Alhaji. Abubakar wuƙa har lahira domin ya gaji babur dinsa.”

Views: 11

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *