Buhari ya gargaɗi ƴan Najeriya kada ku tada tarzoma yayin da aka faɗi sakamakon zaɓe

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi gargadi game da tarzoma da tashe-tashen hankula bayan bayyana sakamakon…

Sheikh Dahiru Bauchi ya bayyana wanda zai zaɓa a matsayin shugaban ƙasa

Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya amince da zaɓen dan takarar shugaban kasa…

Ƴammata 2 sun ba hammata iska yayin da suka haɗama saurayi 1 Shagalin ranar haihuwa

Wata budurwa ta labarta yadda ta so ba saurayin ta mamaki ranar zagayowar haihuwarsa ta hanya…

HOTUNA: “An kaiwa waɗanda suka tafi tarban Kwankwaso hari a Na’ibawa.”

Jirgin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar New Nigeria Peoples Party NNPP, Injiniya…

Majalisar ɗikin duniya ta buƙaci yafewa ƙananan ƙasashe bashin dake kansu

Majalisar Dinkin Duniya ta gabatar da wani kudirin saukaka bashi ga matalautan kasashe da marasa karfin…

CBN:” ya karyata jita jitar cewa za’a rufe hanyoyin tura kudi da kiran waya a ranar zaɓe”

Babban Bankin Najeriya wato CBN ya karyata jita-jitar da ake yadawa cewa zata rufe hanyoyin tura…

Kwankwaso zai lashe zaɓe da ratar sama da ƙuri’a miliyan 3M— PCC

Kwamitin kamfen din takarar shugabancin kasa na Rabi’u Kwankwaso, PCC, ya yi hasashen cewa dan takarar…

Gwamantin Jahar Kaduna ta fara Sakawa Bankuna Jan Fenti da Sunan gini ba bisa ka’ida ba

Gwamantin Jahar Kaduna ta fara Sakawa Bankuna Jan Fenti da Sunan gini ba bisa ka’ida ba.…

Bidiyo: “Ku kalli yadda tattaunawar jaruman Amaryar TikTok ta kasance da sashin Hausa na BBC”

Sashin Hausa na BBC ya tattauna da jarumai Film ɗin Amaryar Tik-Tok ku ziyarci shafin don…

Ribar da aka samu a dalilin sauya fasalin kuɗi—Buhari

Ribar da aka samu a dalilin sauya fasalin kuɗi—Buhari Duk da matsalolin da tsarin sauya fasalin…