Jami’an tsaro sunyi nasarar ceto wata budurwa da mahaifiyar ta ta kulle a keji tsawon shekaru 5

Ummi Abubakar, yarinyar da mahaifiyarta ta kulle a keji har tsawon shekara biyar Hukumar NSCDC ta…

Shanuna sunfi min sauƙin kiwo a kan mulkin Najeriya—Tshohon shugaban Najeriya Buhari

Shanuna sunfi min sauƙin kiwo a kan mulkin Najeriya Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana…

BIDIYO: “Dalilin da yasa na buɗe ƙofar jirgin sama ana tsaka da tafiya

fasinja wanda ya bude kofar jirgin sama a tsakiyar iska ya yi iƙirarin cewa ya ji…

Jami’an ƴan sanda sun kama wasu iyaye da suke ƙoƙarin siyar da jaririn su ɗan wata 2

Hukumar Rapid Response Squad (RRS) ta yi nasarar dakile yunkurin sayar da jariri dan wata biyu…

A’isha Buhari ta bayyana abin da za ta yi kewar sa bayan sun fita daga Villa

A’isha Buhari ta bayyana abin da kawai za ta yi kewar ta a aso rock Uwargidan…

Ministan sadarwa Farfesa Pantami ya fara shirye-shiryen barin Ofis

Ministan ma’aikatar sadarwa da tattalin arziƙin zamani ta ƙasa, Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ya fara…

Labari Da Ɗumi Ɗumi: “Jami’an Hukumar EFCC sun zagaye gidan Gwamnatin jihar Kano”

https://apahausa.com.ng/video-kai-jamaa-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-koma-tamkar-indiyawa/ Wasu rahotanni na cewa yanzu haka jami’an EFCC sun dira a harabar gidan gwamnatin jihar…

Turancina bazai bani damar nayi magana da yaren Turanci ba sai dai nayi da Hausa —Bazoum

A ranar 24 ga watan Mayu ne aka gudanar da bikin ɓuɗe katafariyayar Matatar man Fetur…

Ɗangote ya bayyana abinda Buhari ya faɗi masa lokacin da yayi niyyar watsar da aikin matatar mansa

Shugaban kamfanin Dangote, Aliko Dangote ya bayyana yadda Buhari ya kara mishi kwarin guiwa akan matatar…

An tsinci wani Jariri ɗauke da takardar wasiƙa a hannun sa

Mahaifiyar ta bayyana a cikin takardar cewa ba ta da wani zaɓi saboda ba ta da…