Gaskiyar labari game da kashe Bello Turji

A yammacin ranar juma’a ne wasu shafukan sada zumunta na facebook suka riƙa yaɗa jita jitar…

An kama Malamin da ya tona ashirin gwamnan jihar Sokoto

Wasu rahotanni daga jihar Sokoto waɗanda bamu kammala tantance sahihancinsu ba na cewa an kama malamin…

Inna lillahi Wa’inna Ilaihin Raji’un Allah mun tuba ku kalli yadda ake tarwatsa garuruwan arewa

Wani rahoto da sashin Hausa na BBC ya bayar ya ambato Garba Shehu na cewa, mun…

Sarkin Musulmin Najeriya ya nemi Buhari ya sauka daga kan mulki

Mai alfarma sarkin musulmin Najeriya Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar ya shawarci masu riƙe da madafun ikon…

Inna lillahi Wa’inna Ilaihin Raji’un ku kalli bidiyon yadda jirgi ke saukewa Fulani makamai

https://apahausa.com.ng/sheikh-ibrahim-alzakzaky-ya-bayyana-dalilin-da-yasa-ake-kashe-mutane-a-arewacin-najeriya/ Babban sako cikin bidiyo, jirgin sama mai saukar ungulu (Helicopter) ya sauka a tsakiyar jeji…

Buhari Allah ya isa ina kira ga limamai da su gudanar da alƙunut gobe Juma’a—Bulama Bukarti

Shahararren lauyannan mai karatun digirin digirgir a ƙasar Birtaniya, Dr. Bulama Bukarti ya nemi malamai dasu…

Buhari ya ƙaddamar da sabbin jirage ga rundunar sojin ruwan Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da wasu jiragen ruwa na hukumar sojin ruwan Najeriya yau…

Ina kira ga ƴan Najeriya da su sayi bindigogi da makamai don kare kansu—Bello Yabo

Fitaccen malamin addinin Islamar nan da yayi suna wajen jawo ce-ce-ku-ce malam Bello Yabo na jihar…

Za’a buɗe harakokin sadarwa a jihar Katsina

A ƙarshen makon daya gabata ne gwamnatin jihar Katsina ta ce tana sake duba yanayin da…

Malamin makarantar Allo ya yi garkuwa da ɗan ƙanin babansa a jihar Katsina

Jaridar Katsina Post ta ruwaito cewar, Malamin Makarantar Allo Ya Yi Garkuwa Da Dan Kanin Babansa…