Rahotanni daga jihar Kano na cewa ƴan daba sun cinna wuta a Ofishin INEC na TudunWada/Doguwa…
Category: ZAƁEN NAJERIYA NA 2023
Zan tabbatar da Tinubu ya lashe zaben jihar Katsina—Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sha alwashin mika mazabarsa ga dan takarar jam’iyyar All Progressives Party…
Shekara ta 21 wannan ne karon farko da na samu damar jefa ƙuri’a a zaɓen Najeriya—Hafsat
A cigaba da gudanar da zaɓen Shugaban ƙasa a Najeriya wasu matasan da dama sai a…
Kwankwaso ya lashe Akwatin da Buhari ya kaɗa ƙuri’ar sa a Daura inda APC ta samu ƙuri’u 27 PDP=53 NNPP=91
A akwatin da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaɗa ƙuri’arsa. Jam’iyyar APC ta samu ƙuri’u 27…
Kwankwaso ya lashe mazaɓar Gawuna ward 025
Kwankwaso ya lashe mazaɓar Gawuna ward 025 Makarantar Firamaren Gawuna, Ward 025, Kano Sakamakon zaben shugaban…
Gwamna Ganduje Yasha Kasa a Akwatin zaben sa
Gwamna Ganduje Yasha Kasa a Akwatin zaben sa. Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Yasha…
Atiku Abubakar ya samu nasara a mazaɓarsa
Atiku Abubakar ya samu nasara a mazaɓarsa Babban baturen zabe a mazaɓar ɗan takarar shugaban ƙasa…
Kai tsaye an soma fitar da sakamakon zaɓe a Najeriya PDP:3780 APC:235 NNPP:681
3780Tinubu – 235Kwankwaso – 681 YOBE STATE:Arikime Primary School PU 002. Atiku – 3780Tinubu – 235Kwankwaso…
Labarin yadda jam’iyyar APC ke raba $100=₦74,000 domin siyan ƙuri’a a jihar Ondo
Rahotanni daga jihar Ondo na cewa jam’iyya APC ta soma raba $100 domin siyan ƙuri’u a…
Ƴan Sandan Najeriya Sun Bindige Ɓarawon Akwatin Zabe A Kogi
Yan Sandan Najeriya Sun Bindige Ɓarawon Akwatin Zabe A Kogi Yan daba sun yi yunkurin kwace…
