ALLÙRA CIKIN RUWÀ: Wata Kyákykyawar Budurwa Tayi Tayiń kyautar Gida Da Mota Da Jarin Milyan 50 Ga Duk Saurayiń Da Ya Yayi Alƙawarin Ba Zai Mata Kishiya Ba Har Iya Ƙarshen Rayuwar Su.
Daga Ƙarshé Budurwar Tacé Duk Wańda Ya Amince Da Sharaɗin Nata Tó Ya Ajé Lambar Wayar Sa Zata Neme Shi.
Mè Zakù Cè ?

Tofa
Views: 11
