VIDEO: “Yanzu-yanzu an ɗaura auren saurayi da budurwa daga yaje gaishe da iyayenta”

SUN RUFAWA KANSU ASIRI: Ance wannan abin ya faru a karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kanò, wani saurayi ne yaje neman auren budurwansa a gurin mahaifinta, sai mahaifin yace indai … Continue reading VIDEO: “Yanzu-yanzu an ɗaura auren saurayi da budurwa daga yaje gaishe da iyayenta”