VIDEO: “Yanzu-yanzu an ɗaura auren saurayi da budurwa daga yaje gaishe da iyayenta”

SUN RUFAWA KANSU ASIRI: Ance wannan abin ya faru a karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kanò, wani saurayi ne yaje neman auren budurwansa a gurin mahaifinta, sai mahaifin yace indai akwai kudin da ya kai ja sadaki ya biya a daura aure.

Kuma haka akayi, daga zuwa neman aure ya biya sadaki aka daura aure ya tafi da matarsa.

Wannan auren zai yi albarka Insha Allah, kuma da ace ana yin haka da an samu sauki ta kowace fuska.

Allah Ka basu zaman lafiya da zuriya mai albarka.

Views: 29

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *