VIDEO: “Aminu Saira ya bayya ranar da za’a cigaba da haske shirin Labarina zago na 7”

Fitaccen mai shirya fina-finan Hausa na Kannywood kuma mamallakin kamfanin Saira Movies Malam Aminu Saira ya bayya ranar da za a ci gaba da haske shirin Film ɗin Labarina zago na 7

Malam Aminu Saira ya ce a ranar Juma’a 25 ga wannan watan zai saki tallar shirin sannan aci gaba da haska shi a ranar Juma’a 8 ga watan Satumba

https://apahausa.com.ng/video-hadiza-gabon-ta-fa%c9%97awa-tashar-dw-kalar-mijin-da-take-son-samu-sannan-tayi-aure/

Views: 64

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *