Gwamnan Jihar Neja ya janye kalaman da ya yi a baya bayan ganawa da malaman Izala da suka kai masa ziyara. Bangarorin sun tattauna cikin lumana tare da jaddada muhimmancin haɗin kai da zaman lafiya.
Wsu rahotanni sun bayya yadda malaman suke yiwa gwamnan addua a ofishinsa
Zauren Ma’aurata
Ku latsa wannan don kallon Bidiyon nan amma na masu aurene kadai
Burna Boy ya baiwa Portable kyautar N20m bisa doke Darlington a dambe
Shahararren mawakin Nijeriya din nan, Damini Ebunoluwa Ogulu, wanda aka fi sani da Burna Boy ya gwangwaje ɗan uwan sa mawaki, Portable da kudi Naira miliyan 20 bayan ya doke Speed Darlington a wani dambe da suka kara a Legas a jiya Asabar.
Portable ya tabbatar da kyautar a shafinsa na Instagram .
VANGUARD ta rawaito cewa da Burna Boy da Darlington ba a shiri, tun bayan da ya zargi Burna din da alaka ta bayan gida da mawakin Amurika P. Diddy.
Views: 12223
