Ku kalli matar da tafi iya lan’kwasa jiki a duniya

A karshen watan da ya gabata ne aka yi bikin ranar lankwasa da duniya, inda mata suka yi wa maza zarra a wannan karon, yayin da mata daga sassa daban daban na fadin duniya, suka baje kolinsu yayin da ko wacce ke son ganin ta yi zarra a bikin.

Wannan matar mai suna Sarrah ta zo ta daya inda ta doke Mrs Kimberly wacce ke rike da kambun a halin yanzu dai ta zama maccen da ta fi ko wacce macce iya lakwasa sassan jiki.

Menene ra’ayiyinku?

Views: 66

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *