Hoton filin wasan kwallo mafi kyau a tsakiyar furanyi

Kyakkyawan filin wasa

Wanna wani filin wasan kollo ne wato Stadium, wanda aka gina shi a tsakiyar wasu dogayen shuke shuke masu ban sha’awa hoton ya burge ni sosai duk da cewa ba sabon hoto ne ba.

Amma ya bani sha’awa kuma na san cewa zai birge duk wani mai wanda yake da ra’ayi ko sha’awar kallon kollo a wannan gidan jarida mai albarka na APA Hausa.

Inji Umar Ibrahim wanda yana daya daga cikin mabiyan wannan kafa ta yada labarai a harshen hausa.

Views: 35

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *