Ku kalli bidiyon matar da ta karya tarihin kanawa

Gwarzuwar Macce Mai Kamar Maza

Ina kanawan dabo wadanda ake yiwa lakani da konda me kazo an finka? Ga wata mata yar jihar Gombe mai kamar maza wacce ta kware wajen kirari irin na yan tauri, matar wacce aka saki bidiyonta a shafukan sada zumunta irin su TikTok da Facebook, an nuno ta a zaune.

Tana dirka ashariya da kirari irin na yan tauri wanda hakan ya sa wasu ke yi mata kirari da macce mai kamar maza ganin yadda take daga murya kai ka ce a tsakiyar fagen daga take kuma zaku iya kallon bidiyonta a shafinmu na APA Hausa YouTube ta wannan link. https://www.youtube.com/watch?v=BSZGyMOR-W0

Views: 5207

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *