Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
Duk zancen lefe da akeyi bafa wani zancen rikici bane, a samu mijin auren shine babban rikicin, domin duk munin halin mijinki bazai taba barinki tsirara ba, Inji Saratu Hashimu

Me za ku ce, akan wannan batun nata?
Ku Kasance da Indararo Hausa #indararohausa
Views: 9
