Abduljabbar ya fito da amsoshin tambayoyin da aka yi masa wajen mukabala

Rahotanni da muke samu na nuni da cewa Shaekh Abduljabbar Sheakh Nasiru Kabbara ya warware tuban da yayi inda ya fito da bayanan da ake bukatar samu daga gare shi dalla dalla.

Malamin ya bayyana yadda abin yake dalla dalla sannan ya fayyacewa duniya komai a col n wani sakon bidiyo wanda zamu kawo muku shi zuwa an jima kadan.


Views: 6

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *