Abduljabbar ya wanke kansa ku kalli cikakkun amsoshi da hujjojin da ya bayar

Sheakh Abduljabbar

Wani sakon bidiyo da aka fitar ya nuna Sheakh Abduljabbar Nasiru Kabbara yana yin mi’ara koma baya a tuban da yayi a farkin makonnan da muke ciki bayan gudanar da mukabala tsakaninsa da gungun wasu malamai da suka fito daga mazahabobi daban daban.

A cikin sakon bidiyon Shehin Malamin ya war are zare da abawa kamar yadda za ku gani a wannan bidiyon na YouTube

Views: 5

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *