
WANI MALAMIN ADDININ MUSULUNCI A NAJERIYA YA KOMA ADDININ KIRISTA:
Ahamd Amadi ya bar addinin musulunci ya koma addinin kirista a jihar Abia
Wani malamin Addinin Musulunci a jihar Abia, Ahmad Amadi ya bar Musulunci ya koma kirista.”
Wani malamin addinin Musulunci a jihar Abia me suna Dr. Ahmad Amadi ya sanar da cewa, ya bar addinin Musulunci inda ya koma kirista.
Kamin komawarsa Kirista, shine shugaban kungiyar MATO, kungiyar dake yaki da ta’addanci a karkashin addinin Musulunci.”
Malamin dake karamar hukumar Bende ta jihar Abia yace ya sanar da ‘yan Kungiyar da yake jagoranta cewa ya bar addinin Islama.”
Views: 27

SUBAHANALLAH Allah Ya Tsaremu Da Imaninmu