An samu Abba Kyari da laifin karbar cin hanci a hannun dan damfara

Kwamitin da yayi bincike akan DCP Abba kyari ya kammala aikin sa, ya tattara duk bayanan da akeson Sani.

Kwamitin ya mika bayanan gaba daya ga Shugaban’yan sanda Na kasa sun kuma tabbatar da DCP Abba kyari ya karbi cin hanci amma ayi masa sassauci.

Kwamitin ya mika bayanan gaba daya ga Shugaban’yan sanda Na kasa sun kuma tabbatar da DCP Abba kyar

Views: 6

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *