Subhanallah ku kalli yadda Bello Yabo ke dirka ashariya kamar bamaguje

Wani sakon murya ya ambato malamin islamar nan wato Bello Yabo yana sharara ashariya tamkar wani bamaguje inda ake kyautata zaton yana karewa yar cikinsa fada ne da take yi da kishiyarta ku kalli video.

/47OZMuWdT_Q

Views: 19

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *