Ku kalli hujjojin dake nuna cewa tabbas Annabi SAW ya ga Allah SWT daga Sheikh Sharif Sale

Shahararren malamin addinin Islamar nan mai suna Sheakh Sharif Sale Maiduguri ya amsa wata tambaya da aka yi masa game da cewa MANZON ALLAH SAW ya ga ALLAH SWT inda Shehin Malamin ya ce tabbas mafi rinjayen malamai sun tabbatar da cewa yaga ANNABI SAW yaga ALLAH ga abinda yake cewa ku kalli wannan Bidiyon.

Views: 9

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *