Sumayya ta harbe Mahmud a cikin shirin Labarina kashi na ukku

Shugaban kamfanin Saira movies Malam Aminu Saira, ya saki tallar sabon shirin Labarina zango na ukku a shafinsa na Facebook, inda ya ce.

LABARINA S3. Trailer.
In sha Allah daga Biyu ga watan July 2/7/2021 LABARINA S3. Zai fara zuwar mu ku, a kowace Ranar Juma’at, 9:00pm zuwa 10:00pm na dare, a tashar Arewa24 Tv. da Tambarin Hausa Tv. Ga masu kallo a Internet kuma Za su rika samun sa a YouTube channel din SAIRA MOVIES. Muna kara godiya gare ku Masoya.

Sai ku kasance da tashar domin cigaba da kallon shirin.

Views: 30

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *