Amarya ta ɗauki ciki watanni biyu da ɗaura mata aure

Wata amarya da ba’a wuce watanni biyu da yin aurensu da mijinta ba ta ɗauki juna biyu inda mijin ya bayyana cewa bai gamsu da cikin nata ba.

Lamarin wanda ya faru a jihar Ondo ya sa ƴan uwa da aboka arziki cikin jimamin abinda ya faru ganin cewa lokacin da aka daura musu aure.

Ita da mijin nata ba’a ga wani ciki tattare da ita ba.

Views: 13

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *