Yadda wata ɗalibar Sakandire ta tilasta wa abokin karatunta ya sumbace ta

An kama wata daliba ‘yar makarantar sakandire a tana tilasta wa abokin karatun ta ya sumbace ta a lokutan makaranta.

Wani faifan bidiyon da aka ɗora a shafin Instagram ya nuna yayin da yarinyar ta yi ƙoƙarin sumbantar yaron, sai ya ture ta ya hana ta.

An ji abokin ɗalibin ɗalibar da ke ɗaukar fim ɗin yana cewa “yarinyar ta dade tana bin saurayin amma bai karbi soyayyar taba.

Views: 53

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *