Ƴan sanda sun kama ɓarayin mota a Kano

Kamar yadda muka samu labari cewa Rundunar ƴan sandan Najeriya ta kama ƴan fashin mota.

‘Yansandan Jihar Kano ta kama barayin motoci da Babura da wayoyi da wadanda suke dauke da muggan makamai ciki harda bindiga.

Shin me yasa ake samun bindiga wajen yandaba a Jihar Kano ne?

Views: 8

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *