Shahararriyar jarumar finafinan Hausa ta Kannywood Sadiya Haruna Kabala, ta yi wani bayani wanda ya tayar da ƙura a kafafen sada zumunta na zamani wato Social Media.
Inda ta ca
Tun Shekarar Da Ta Gabata Nake Ni’ima Hotel Ina Cin Kuɗin Uban Wasu, Inji Sadiya Haruna
Jaruma Sadiya Haruna tayi wannan martanin a ƙasan rubutun da wani yayi a kan bidiyon ta, inda take gargadin jarumi Auwal Isah West akan cewa kada ya sake kiran Hadiza Aliyu Gabon da karuwa.
Views: 40
