Suna na Hajjiya Ummie ina neman mijin aure zan ɗauki nauyinsa

Rashin mijin nan yana damu na ni bazawara ce idan akwai wanda yaga nayi masa yayi magana, nayi alƙawarin ɗaukar nauyin hidimar auren mu kuma zan bashi sadakin kaina ya biya komai da komai sannan zan ɗauki nauyin ci da sha magani sutura da gidan zama na tsawon shekara guda kafin wanda zai aure ni ya fara yi na gaji da kwana ni kaɗai.

Wata sabuwa

Ikon Allah

Uhm

Views: 7190

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *