Kai jama’a wannan abin takaici da yawa yake, ku kalli yadda magidanci ke sata a Masallaci

Sata a cikin masallaci dai ba sabon abu bane a ƙasar Hausa inda mafi yawan mutane ke danganta hakan da rashin aikin yi da tsabar talauci daya addabi al’umma a wannan lokaci da muke ciki.

A yau mun ci karo da hoton bidiyon wani bawon Allah wanda bisa ga dukkan alamu magidanci ne, inda aka nuno shi ya shiga cikin masallaci kamar zai yi Sallah amma sai ya ɓuge da hawan taga tare da kwance ƙwan wutar lantarki, kamar yadda shafin sixmagazin ya wallafa.ku danna wannan link don kallon bidiyon.

https://www.facebook.com/101564612201612/posts/131450179213055/

Views: 9

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *