
Da Zaran Kin Fahimci Wadannan Halayen Daga Wajen Mai Cewa Zai Aureki. Fita Batunsa Yaudaranki Yake.
1: Idan Yana Yawan Yi Miki Korafi Akan Matsalolin Aure Ba Dadinsa Ba. Fita Batunsa.
2: Idan Kin Dauko Zancen Aurenku Sai Ya Kauda Zancen.
3: Idan Yana Boyewa Mutane Kuna Soyayya.
4: Idan Baya Son ‘Yan Uwansa Da Naki Su Ganku Tare.
5: Idan Yana Yawan Miki Mita.
6: Idan Baya Miki Hiran Yanayin Rayuwa Idan Kunyi Aure.
7: Idan Yana Yawan Fadamiki Sai Ya Gama Ginin Gidansa. Ko Sai Hajiya Ta Dawo Daga Umrah.
8: Idan Baya Damuwa Da Farin Cikin Ki.
9: Idan Kece Mai Nemansa
10: idan Yafi Damuwa Da Yin Zina Dake A Maimakon Himma A Daura Muku Aure.
© Tonga Abdul
Views: 18
