Wani bidiyon da aka ɗora a shafin Facebook ya nuna yadda aka kawo wa wani ango amarya saboda tsabar murna ya kama rusa kukan daɗi.
Bisa al’ada a ƙasar Hausa amarya aka.sani da yin kukan aure amma a yanzu lamarin na neman canza zani
https://www.facebook.com/NIG.NEWS.99/videos/880007256011113/
Views: 147
