Ku kalli yadda wani ango ke rusa kukan daɗi lokacin da aka kawo masa amarya akan gado

Wani bidiyon da aka ɗora a shafin Facebook ya nuna yadda aka kawo wa wani ango amarya saboda tsabar murna ya kama rusa kukan daɗi.

Bisa al’ada a ƙasar Hausa amarya aka.sani da yin kukan aure amma a yanzu lamarin na neman canza zani ku latsa wannan link don kallon bidiyon.

https://www.facebook.com/NIG.NEWS.99/videos/880007256011113/

Views: 121

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *