Hamza Almustapha, tsohon dogarin marigayi janar Sani Abacha ya ce maganganunsa ba lallai su yi wa wasu dadi ba amma hakanan zai yi, a wata hira da Tambarin Hausa TV su ka yi da shi.
Ya bayyana yadda wasu manyan kasashen duniya suke da hannu a kulla wa Najeriya makirce-makirce don su saci ma’adanai.
Kamar yadda ya bayyana.
Views: 12
