
Shugaba Buhari yana wani taron musamman kan tsaro da manyan hafsoshin tsaron kasar a fadarsa da ke Abuja yau Juma’a.
A taron da ya gudana a yau an gano wasu bayanan sirri waɗanda ake shirin haɗa baki da ƴan ƙasashen waje domin kai hare haren ta’addanci a birnin Abuja fadar gwamnatin ƙasar.
Bugu da ƙari an samo wasu hanyoyi da dabaru na musamman waɗanda ake kyautata zaton cewa wadannan dabaru idan aka yi amfani da su za’a iya kawo ƙarshen wannan matsala ta tsaro.
Muna fatan Allah ya bada nasara ameen.
Views: 17
