Tun a farkon makon nan ne aka dunga yaɗa hotunan jarumar fina finan Hausa ta Kannywood, wacce aka maye gurbin Salma da ita.
a cikin shirin Film ɗin Kwana Chasa’in wanda tashar talabijin ɗin Arewa24 ke haskawa.
Inda ake nuno jarumar na shiga irin ta banza tana bari sassan jikinta a buɗe har da na bidiyon TikTok ku latsa wannan link don kallonsa.
Views: 321
