Video: Kwarto ya ja wa wata mata mai suna Hadiza saki bayan fitar da bidiyon lalatar su

Wani magidanci a jihar arewa mai nisa dake ƙasar Kamaru ya bayyana takaici da ɓacin ransa game da matarsa.

Inda har takai ga ya sallameta sakamakon wayar garin da ya yi yaga hoton bidiyon ta na yawa a shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media.

Magidancin mai suna Dr Sabo bako ya ce.

Ina wajen aiki kawai sai ganin hoton bidiyon ta ya karaɗe shafukan sada zumunta na zamani.

Sai dai bayan binciken da aka yi an gano cewa wani tsohon saurayin matar tasa ne ya yaudareta.

Ya ɗauki hoton bidiyon ta a dai dai lokacin da yake saduwa da ita.

Bayan haka sai ya yaɗa bidiyon yadda suke lalata a shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media.

Views: 20

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *