Video: “Ku kalli saƙon da wani babban malami ya bar wa duniya ana daf da zare ransa”

Babu abinda ko wane musulmi ke fatan samu kamar kyakkyawan ƙarshe Allah ka mana kykkyawan ƙarshe.

Wani bawan Allah ya bayyana cewar kowa ya taida Sallah kuma ya riƙe zikiri istigfari da salatin MANZON TSIRA ANNABI MUHAMMAD SAW zai samu tsira.

Ƴan ta’adda masu lalata matan mutane.

Allah shi kyauta.

Views: 8

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *