
Wani matashi da ya tsinci yarinya a ƙasa ya ɗauke ta ya yi alƙawarin bata cikakkiyar kulawa.

Matashin daya Tsinci Yarinya a bakin Titi Yawallafa kyawawan Hotunan sa ta’ita.

Matashin dayake karatun digiri a fannin Shari’a a jihar Enugu yatsinci yarinya yayi daga ita sai ƙosai a gabanta.
Matashin yaɗauki ragamar kula da’ita hargur manta kuma yace zai tabbatar tayi karatun boko har zuwa jami’a.
jama’a da dama sun yi caa inda kowa ya dunga tofa albarkacin bakinsa, wasu ma na ganin cewa koda mahaifanta sun nemi da ya basu abarsu kar ya kuskura ya miƙa musu ita.

Views: 18
