
Ƴan Najeriya na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu game da kamen da ake zargin uwar gidan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari Aisha Buhari ta sa aka yiwa wani yaro.
Ɗan jami’a da ake zargin ya yi kalaman ɓatanci gare ta, inda ƴan Najeriya da dama ke mayar da martani kan wannan batu ciki harda uwargidan tsohon shugaban ƙasa Goodluck Ebele Azikiwe Jonathan.
Wato Patience Jonathan inda aka ambato ta taka cewa, “Ba’a biyewa zagin mutane waɗanda ake mulka ballatana idan suka yi zagin ace a kama su da ace la kacin mulkinmu mun biyewa zagin mutane da mun kama jama’a da dama”
Ga wasu ra’ayin Deji Adeyanju kan wannan batu.
“People wished and prayed for Jonathan, his wife and children to die in 2014/2015 but they were never arrested by the DSS. A guy merely criticized Aisha Buhari but he was arrested by the SSS and locked up for months without trial. Both the SSS and Aisha Buhari are mad!”

Views: 7
