
ATIKU A LAGOS
Maigirma Shugaban Kasarmu Nigeria mai jiran gado (Insha Allah) Alhaji Atiku Abubakar ya gabatar da kamfen dinsa na neman zama shugaban Nigeria a jihar Lagos.

Lagos jihar dan takaran shugaban Kasa a jam’iyyar da taci amanar talakawan Nigeria, sai gashi mutanen Lagos sun fito bila’adadin sun bayyana goyon bayansu ga Wazirin Adamawa Atiku Abubakar.

A da ana kokwanto Atiku ba zai samu kuri’a daga jihar abokin hamayyarsa ba, amma yanzu na sake samun karfin gwiwa, Atiku zai kwashi kuri’a mai dumbin yawa daga Lagos
Wazirin na Adamawa dai za a iya cewa ya samu karɓuwa a jikin har ta Legas
Views: 10
