Sheikh Malam Aminu Daurawa ya bayyana cewa yaje wani gari wata mata ta tambayeshi cewa malam wai ance idan anyi saduwar aure ana wankan janaba, ba sai anyi zina ne ake wanka ba.?
Sai Malam Ibrahim Daurawa ya ce shekararki nawa da aure tace 28 zaku iya kallon bidiyon a nan
Malam Daurawa ya yi kakkausar suka ga ƴan uwansa malamai masu maida hankali wajen tallar ƴan siyasa da sukar junansu mai makon su shiga ƙauyuka su bada ilimi ga al’umma.
Views: 3
