
A jiya Asabar ɗan takarar gwamnan jihar Kano a ƙarƙashin jam’iyar NNPP mai alamar kayan marmari Eng. Abba Kabir Yusuf, da mataimakin sa Comr. Aminu Abdulsalam Gwarzo.

Sun ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen 2023 a jihar wanda ya samu halartar manya da ƙananan ƴan jam’iyyar ta NNPP.

Taron dai ya ƙara fito da farin jini da kuma ƙwarjinin da jam’iyyar ta NNPP ke da shi a a idon duniya.
Views: 4
