HOTUNA: “Yadda mutane sama da miliyan 2 suka halarci taron ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen Abba Giga-gida a jihar Kano”

Hoton manyan jiga jigan NNPP a Kano

A jiya Asabar ɗan takarar gwamnan jihar Kano a ƙarƙashin jam’iyar NNPP mai alamar kayan marmari Eng. Abba Kabir Yusuf, da mataimakin sa Comr. Aminu Abdulsalam Gwarzo.

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-lalace-zina-a-fili/

Sun ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen 2023 a jihar wanda ya samu halartar manya da ƙananan ƴan jam’iyyar ta NNPP.

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4an-bindiga-ke-lalata-ta-matan-mutane/
Hoton dandazon ƴaƴan jam’iyyar NNPP

Taron dai ya ƙara fito da farin jini da kuma ƙwarjinin da jam’iyyar ta NNPP ke da shi a a idon duniya.

Views: 31

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *