Ina son wani ya gaya min cewa “yana sona”—Memarh Ousman

Kamar dai yadda kuka sani ƴan mata da samari na baje kolinsu a shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media.

Inda wasu ke amfani da kafafen na sada zumunta irin su Facebook, Twitter, Instagram, da dai sauransu wajen gudanar da harakokin da suka shafi kasuwanci.

Wasu kuma ke yin rubuce-rubuce da nufin jan hankalin mabiyansu wato followers, ta yadda za kuga ƴan mata da samari na yin abubuwan da zasu ɗauki hankulan abokansu na sada zumunta.

A yau muna tafe da rubutun wata matashiya wacce ta bayyana cewa tana son wani yace yana sonta kamar yadda ta wallafa da yaren turanci “Please I need someone to Tell me I love you”

Ga dai hoton rubutun nata nan daga ƙasa.

Views: 7

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *