Sani Bomo Zariya tare da matarsa ɗan su duk sun Mutu Sakamakon ɓarkewar gobara.
Jaridar ALFIJIR HAUSA ta Samu tabbacin wannan Rahoto mai rikitarwa cewa; gobara tayi Sanadiyar mutuwar wani Magidanci Mai Suna Alaramma Sani Bomo,.
Tare da matarsa Malama Bakinsu M Sani ciki harda ɗan su a Lokaci ɗaya Sakamakon ɓarkewar wata mummunar gobara a cikin gidansu dake Unguwar Low-cost Binrin Zariya a daren ranar Alhamis.”
Allah ya jiƙansu yasa sun huta, ya kuma sa ƙarshen Wahalar kenan.
Views: 5
