HOTUNA: “Yadda gobara ta hallaka miji da mata tare da ɗansu a Zaria”

Sani Bomo Zariya tare da matarsa ɗan su duk sun Mutu Sakamakon ɓarkewar gobara.

Jaridar ALFIJIR HAUSA ta Samu tabbacin wannan Rahoto mai rikitarwa cewa; gobara tayi Sanadiyar mutuwar wani Magidanci Mai Suna Alaramma Sani Bomo,.

Tare da matarsa Malama Bakinsu M Sani ciki harda ɗan su a Lokaci ɗaya Sakamakon ɓarkewar wata mummunar gobara a cikin gidansu dake Unguwar Low-cost Binrin Zariya a daren ranar Alhamis.”

Allah ya jiƙansu yasa sun huta, ya kuma sa ƙarshen Wahalar kenan.

Views: 5

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *